Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-31 15:31:13    
Wurin yawon shakatawa na Zhangjiajie na lardin Hunan

cri

Wurin yawon shakatawa na Zhangjiajie yana mahadin birnin Zhangjiajie da gundumomin Sangzhi da Cili a lardin Huanan. Shi da shiyyar kiyaye halitta ta Suoxiyu da ke kusa da shi dukkansu suna cikin wurin yawon shakatawa na Wulingyuan, wanda ke arewa maso yammacin lardin Hunan.

Akwai gandun daji masu fadi a wajen, wadanda cike suke da tsoffafin itace. Haka kuma, ana iya samun kololuwa masu ban mamaki fiye da dubu 2 a nan. Dukkansu su kan bai wa masu yawon shatakawa ban mamaki.


1 2