Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-10 17:36:18    
Kogin Wanquanhe na lardin Hainan

cri

A tsakiyar kogin, an fadada kogin Wanquanhe har ya zama wani babban tabki mai fadi, inda ruwa ke gangara sannu sannu. Wurare masu ni'ima a nan sun sha bamban da na mafarin kogin.

A kuriyar kogin Wanquanhe kuma, an riga an raya bangaren kogin da ya ratsa gundumar Qionghai da ya zama wani wurin yawon shakatawa. An dasa bishiyoyin Areca da Ceiba a nan. Jajayen furannin Ceiba suna da matukar kyan gani a idanun masu yawon shakatawa. Dukkan wadannan kyawawan abubuwa sun kyautata kyan ganin wannan kogi.

Agwagin Jiaji da kifayen Carp irin na kogin Wanquanhe su ne abinci musamman da ake samar wa masu yawon shakatawa, wadanda ake iya samunsu da yawa a kogin Wanquanhe.


1 2