
A lokacin da Mayila take nuna wasanni a yau da kullum, ta kuma nuna wasanni domin samar da kyauta ga wadanda suke bukata, wato marayu da nakasassu da sauransu.
Mayila ta gaya wa manema labaru cewa, ina dalilin da ya sa ta nuna wasanni bisa taimakon sa kai, shi ne saboda a kan hanyar da take bi wajen samun girma, ta taba samun taimako daga sauran mutane, shi ya sa a ganinta, ya kamata ta taimaka wa sauran mutane.(Halima) 1 2
|