Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-06-26 17:41:49    
Shan shayi zai ba da taimako wajen rage damuwar tunani

cri

Lokacin da ake gudanar da wannan bincike, wandannan mutane 75 sun samu damuwar tunani iri daban daban, kamar barazanar rashin samun aikin yi, da karar da aka kai su kan wai suka saci kayayyaki a cikin kantuna da dai sauransu.

A waje daya kuma manazarta sun dudduba yawan sinadarin hormone mai kawo damuwar tunani da ke cikin jikin mutum, kuma sakamako ya bayyana cewa, bayan mintoci 50 da mutanen da suka sha abin sha da ke kunshe da sinadarin da ke cikin shayi, yawan irin wannan sinadarin da ke jikinsu ya ragu da kashi 47 bisa dari, haka kuma yawan irin wannan sinadarin da ke cikin jikin mutanen da suka sha abinsha irin daba ya ragu da kashi 27 bisa dari kawai.

Andrew Steptoe da ya kula da binciken ya bayyana cewa, yanzu ana iya shaida cewa, shan shayi zai iya ba da taimako wajen rage damuwar tunani, amma ba a san wane irin sinadarin da ke cikin shayi zai iya ba da irin wannan amfani ba.


1 2