Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-04-19 16:01:31    
Mr Wen Jiabao, firyin minista na kasar Sin

cri

Daga shekara ta 1982 zuwa shekara ta 1983,shi darekta ne ofishin nazarin harkokin tsara manufoffi da ka'idoji na ma'aikatar geology da ma'adinai ta kasar Sin kuma dan kungiyar jam'iyyar.Daga shekara ta 1983 zuwa shekara 1985,yana kan matsayin mataimakin ministan kula da harkokin geology da ma'adinai kuma dan kungiyar jam'iyyar da mataimakin sakatare na kungiyar jam'iyyar da darektan sashen harkokin siyasa.Daga shekara ta 1985 zuwa shekara ta 1986,yana kan matsayin mataimakin darektan ofishin tsakiya.Daga shekara ta 1986 zuwa shekara ta 1987,shi direkta ne na ofishin tsakiya.Daga shekara ta 1987 zuwa 1992 yana kan matsayin sakatare da na ba cikakke ba na sashen sakatariya na tsakiya kuma darektan ofishin tsakiya,kuma sakataren kwamitin aiki na kula da harkokin hukumomin dake karkashin shugabancin tsakiya kai tsaye.Daga shekara ta 1992 zuwa shekara ta 1993,yana kan matsayin manba da na ba cikakke ba na ofishin siyasa na tsakiya kuma sakataren sashen sakatariya na tsakiya kuma darektan ofishin tsakiya da sakataren kwamitin aiki na tsakiya mai kula da harkokin hukumomin dake karkashin shugaban tsakiya kai tsaye.Daga shekara ta 1993 zuwa shekara ta 1997 shi manba ne da na ba cikakke ba na ofishin siyasa na tsakiya kuma sakataren sashen sakatariya na tsakiya,daga shekara ta 1997 zuwa shekara ta 1998,shi manba ne na ofishin siyasa na tsakiya kuma sakataren sashen sakatariyay na tsakiya,daga shekara ta 1998 zuwa shekara ta 2002,yana kan matsayin manban ofishin siyasa na tsakiya,kuma sakataren sashen sakatariya na tsakiya,kuma mataimakin firayim minista da dan kungiyar jam'iyyar da sakataren kwamitin aiki na tsakiya a fannin kudade.A shekara ta 2002 ya kasance manban kwamitin dindindin na ofishin siyasa na tsakiya kuma mataimakin firayim minista kuma dan kungiyar jam'iyyar kuma sakataren kwamitin aiki na tsakiya a fannin kudade.An nada shi firayim minista na kasar Sin a watan Maris na shekara ta 2003.

Shi kuma manba ne na kwamitin tsakiya na 13 na jam'iyyar kwaminis ta Sin da sakatare da na ba cikakke ba na sashen sakatariya na tsakiya,kuma manba ne da manba da na ba cikakke ba na ofishin siyasa da sakataren sashen sakatariya na kwamitin tsakiya na 14 na jam'iyyar,damamba kuma manban ofishin siyasa da sakataren sashen sakatariya na kwamitin tsakiya na 15,kuma manba da manban ofishin siyasa da na kwamitin dindindin na ofishin siyasa kwamitin tsakiya na 16 na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin.(Ali)


1 2