Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-01-02 18:47:46    
Tabkin Yansaihu

cri

Yin iyo a cikin ruwa ya fi faranta wa mutane rayuka sosai, musamman ma da dare, sun yi iyo a cikin ruwan tabkin tare da hasken wata.

Ban da wannan kuma, masu yawon shakatawa suna iya jin dadin tukin kananan jiragen ruwa masu sauri da kuma hawan doki. Idan sun yi gumi, to, za su iya yin wanka a nan.

Dukan jiragen kasa da ke kaiwa da dawowa a arewa maso gabashin kasar Sin na yada zango a tashar jirgin kasa ta matsatsar Shanhaiguan. Wannan tasha na kusa da tabki. Idan masu yawon shakatawa suka tashi daga tashar jirgin kasa ta Beijing cikin jirgin kasa mai kwandishan, su kan dauki misalin awoyi 3 su iso tashar jirgin kasa ta Shanhaiguan.

To, jama'a masu sauraro. Muna muku godiya da saurarenmu, kuma muna fatan za ku karkade kunnuwanku don ji shirinmu na musamman na gasar kacici-kacici ta 'garin Panda, lardin Sichuan', za mu sake karanta muku bayanin musamman da ke da lakabi haka, ziyarar kwarin Jiuzhaigou da kuma wurin shakatawa na Huanglong ya yi kamar yadda aka kai ziyara ga Aljannar da ke duniyarmu. Muna fatan za ku sami maki mai kyau.


1  2