Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-10-31 19:10:16    
Kasar Kenya tana maraba da masu yawon shakatawa na kasar Sin da hannu biyu-biyu

cri

Ministan yawon shakatawa na kasar Kenya Morris Dzoro ya sa ran alheri sosai kan makomar yin hadin gwiwa a tsakanin kasarsa da kasar Sin. Ya yi bayanin cewa, don kara jawo masu yawon shakatawa na kasar Sin, hukumar yawon shakatawa na kasar Kenya tana kara karfin yayata da kuma kyautata ingancin hidimomi a fannin yawon shakatawa. Ya ce,(murya ta 4, Dzoro)

'An riga an fara shimfida hanyoyi a kasarmu, ana gaggauta shimfida hanyoyin mota masu yawa a gida, kamar ita hanya ta Mombasa. Sa'an nan kuma, masu yawon shakatawa na kasar Sin ba su dami lafiyarsu ba, hukumar yawon shakatawa ta kasar ta kafa wata rundunar musamman don kiyaye lafiyar masu yawon shakatawa. Ban da wannan kuma, an dora muhimmanci kan hidimar harsuna sannu a hankali, gwamnatin kasar ta fara rubuta Sinanci a kan kayayyakin tunawa na yawon shakatawa masu yawa. Ina fatan za a shimfida hanyar jirgin sama daga kasar Sin zuwa kasar Kenya kai tsaye tun da wuri, saboda karuwar yawan masu yawon shakatawa.'

1  2  3