Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-10-20 09:37:23    
Sabon ci gaban birni mai suna Jingdezhen na kasar Sin wanda ya shahara wajen yin tangaram

cri

Abin da ake nufi da China shi ne tangaram a Turanci. Mutanen duniya kuma sun gane kasar China ne ta hanyar tangaram. Daga cikin tangaram iri-iri da ake fitarwa a wurare daban daban na kasar Sin, tangaram da ake fitarwa a birni mai suna Jingdezhen na kasar Sin su fi shahara, kuma suna samun karbuwa sosai daga wajen masaya.

A birnin Jingdezhen, wakilinmu ya ji sosai cewa, al'adun tangaram ya game ko ina cikin duk wannan birni. 'Yan birnin suna takama da zaman 'yan birnin, kuma ana bunkasa harkokin tattalin arzikin birnin wanda yau fiye da shekaru 1000 ke nan da aka gina shi, bisa shahararren samfur na tangaram da ake fitarwa a birnin nan.


1  2  3