Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-07-06 13:33:37    
Kasar Sin ta yi bikin tunawa da cikon shekaru 85 na kafuwar Jam'iyyar kwaminisanci ta Sin ta hanyoyi daban daban

cri

Assalamu alaikum ! Jama'a masu karantun shafinmu na Internet, ga shirinmu na musamman na "Duniya ina labari" na yau mai lakabin haka: Kasar Sin ta yi bikin tunawa da cikon shekaru 85 na kafuwar Jam'iyyar kwaminisanci ta Sin ta hanyoyi daban daban

Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , Ran 1 ga watan Yuli rana ce da Kasar Sin ta yi bikin tunawa da cikon shekaru 85 na kafuwar Jam'iyyar kwaminisanci ta Sin . A cikin 'yan kwanakin da suka shige , mutanen sassa daban daban na kasar Sin sun yi murna da wannan ranar musamman ta hanyoyi daban daban .

A Dakin ajiye kayayyakin tarihi na kasar Sin ana ajiye wani jirgin ruwa mai fadin mita 3 kuma mai tsayin mita 16 . Wannan jirgin ruwan kayan makamanci ne na jirgi wanda an taba yin taro a ciki . A ran 1 ga watan Yuli na shekarar 1921 a cikin wannan jirgin dake Tafkin Kudu na Jiaoxing na Lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin , wakilan jam'iyyar kwaminisanci sun yi taro , kuma sun sanar da kafuwar Jam'iyyar Kwaminisanci ta kasar Sin . Yau bayan shekaru 85 da aka yi taron ana dauka hotuna don tunawa .

A cikin shekarar 2005 , An taba nune-nunen hotuna da rubuce-rubuce a wannan babban dakin , An gwada tarihi mai gamsawa na Jam'iyyar daga haihuwarta zuwa yalwatuwarta . Ya zuwa karshen wannan shekara yawan mutanen da suka kai ziyara na kasar Sin da na kasashen waje ya kai kusan dubu 100 . Wannan ba za a iya ganinsu ba a cikin shekaru biyu da suka wuce . Ma iya cewa , bayan da aka fitar da labarun jam'iyyar , sun zama sabon salo mai jawo hankulan mutane . Daya daga cikinsu ya bayyana wani Labarin kan yadda 'yan jam'iyyar kwaminisanci suka yi gwagwarmaya da abokan gaba . Labarin ya burge mutane masu yawa .

1  2