Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-31 15:26:10    
Shugaban kasar Columbia Alvaro Uribe

cri

Tun yarantakarsa, Uribe yana da buri wajen siyasa. Kwararre a bangaren ilmin zamentakewar al'umma na jami'ar Oxford Dias wanda ya taba yin aiki tare da Uribe a cikin shekaru da dama ya bayyana cewa, tun yana da shekaru7 da haihuwa, Uribe yana da wani burin zaman shugaban kasar. Daga shekara ta 1976 zuwa 1997, Uribe ya zama babban sakataren ma'aikatar kwadago ta birnin Medellin, da shugaban kamfanin jiragen sama na fasinja na kasar, da magajin birnin Medellin da dan majalisar dokoki na birnin, da dan majalisar wakilai ta kasar, da kuma shugaban lardin Antioquia. Sabo da kullum ya kan yi kokari sosai wajen aikinsa, shi ya sa ya samu kwarjini. A shekara ta 2002 ne Uribe ya shiga babban zaben kasar Columbia karo na farko, kuma ya ci zaben bisa kuri'un da ya samu da yawansu ya kai kusan kashi 53 cikin dari.


1  2  3