Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-05-29 21:22:03    
Kasashen duniya suna yin kokarinsu don taimaka kasar Indonisea saboda bala'in girgizar kasa

cri

A kwanakin baya, an yi wata girgizar kasa a lardin Java ta tsakiya a kasar Indonesia, mutane dubai sun mutu tare jin rauni, kasashen duniya sun dauki matakai da sauri, suna yin kokari tare da kasar Indonesia don ba da agaji. Kasashen duniya da dama a cikin akwai kasar Sin da kungiyoyin kasashen duniya, sun nuna matukar tausayi ga kasar Indonesia, kuma sun ba da taimakon kudi da kayayyaki fare da fura mai kafan agaji.

Ran 28 ga wata da dare, ma'aikatar harkokin zaman jama'a ta ba da labari cewa, har zuwa lokacin, girgizar kasar da ta faru a kusa da birnin Yogyakarta a lardin Java a ran 27 ga wata, ta kashe mutune 5100. Wani jami'in kwamitin asusun yara na Majalisar dinkin duniya ya ce, bisa kididdigar da aka yi, a kalla dai akwai mutune dubu 20 da suka ji rauni, mutune fiye da dubu 100 sun rasa gidajensu. Wannan shi ne bala'i mafi muni tun bayan bala'in babbar igiyar ruwan tekun India, wato tsunami da ta faru a karshen shekarar 2004.

Gwamnatin kasar Indonesia ta bayyana cewa, yanzu aikin ba da agaji yana fuskantar da matsaloli biyar:


1  2  3