Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-10-18 17:36:26    
Tafiye tafiyen kumbo mai daukan mutane na karo na biyu da kasar Sin ta yi ya sami cikakkiyar nasara

cri
A wurin saukar kumbo, masu neman gano wannan kumbo da masu yin ceto fiye da daruruka da masu neman labaru sun gana ma idanunsu ga dawowar wannan kumbo da saukawar 'yan sama jannati guda biyu.

A lokacin da mutane suke gani yadda 'yan sama jannati guda biyu sun fito daga wannan kumbo tare da nasara, sai sun yi farin ciki kwarai sun yi hannu bibbiyu da daga muryar yin kirari don maraba da komawarsu. Koda yake 'yan sama jannati sun yi tafiye tafiye a sararin samaniya har cikin kwanaki 5 amma cike da farin ciki ne 'yan sama jannati sun yi murmushi, sun dinga daga hannu don ganawa da masu karbarsu. Bayan haka, sai likitoci sun duba jikinsu, ga halayen jikinsu suna lafiya.


1  2  3