|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2005-08-30 14:35:04
|
Shahararriyar 'yar wasan kwayikwayo ta kasar Sin Gao Xiumin ta rasu a gidanta
cri

An haifi Gao Xiumin a ranar 28 ga watan Janairu na shekarar 1959 a birnin Fuyu na lardin Jilin da ke arewa maso gabashin kasar Sin. Jama'ar kasar Sin suna son wasanninta sosai kamar 'sayar da keke' da 'mutumin mai suna Liu Laogen' da 'a bakin tabkin Shengshui' da dai sauransu.
1 2 3
|
|
|