Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping ya jaddada manufar bude kofa ta kasar Sin a bikin CIIE
2020-11-06 14:53:06        cri

 

 

 

A shekaran jiya, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi wani jawabi a bikin kaddamar da bikin bajekolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin (CIIE) karo na uku, inda ya jaddada manufar kasarsa ta kara bude kofarta ga sauran kasashe.

A hakika, a jawaban da shugaba Xi ya gabatar a yayin bukukuwa na CIIE da suka gabata, ya sha nanata wannan manufar. Saboda a cewarsa, "Kaddamar da bikin CIIE, wata babbar manufar kasar Sin ce ta neman kyautata tsarinta na bude kofa ga sauran kasashe, da baiwa kasashe daban daban damammakin sayar da kayayyakinsu a kasuwannin kasar Sin."(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China