Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaba Xi ya nanata bukatar kara gina karfin kasar
2020-10-23 11:38:23        cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi kira da a ci gaba da kokarin gina kasa mai cikakken karfin.

Xi Jinping ya jaddada ka'idar ba jama'a muhimmanci fiye da komai, yana mai cewa, kamata ya yi a yi komai domin jama'a, sannan komai ya dogara da su.

Ya kara da kira da a gaggauta zamanantar da tsarin tsaron kasar da rundunoninta na tsaro. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China