2020-08-28 10:36:56 cri |
Tobias ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua na kasar Sin a Nairobiļ¼fadar mulkin kasar ta Kenya yayin taron kaddamar da tsare-tsaren daidaita rigingimu cewa, mahukuntan kasar sun dauki matakan da suka dace a kan lokaci, don taimakawa masu sayayya rage radadin da za su iya fuskanta.
Jami'in ya bayyana cewa, 'yan kasar sun yi kyakkyawan amfani da tsame sashe aikin gonan kasar daga haramcin da aka sanya masa a baya, don rage yaduwar cutar COVID-19.(Ibrahim)
| ||||
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China