Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya karyata kalaman Mike Pompeo game da batun Xinjiang
2020-06-30 20:00:38        cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijiang, ya furta a yau Talata cewa, ya kamata 'yan siyasar kasar Amurka, su daina nuna bambanci ga kasar Sin, gami da dakatar da shafa wa kasar ta Sin kashin kaji game da batun Xinjiang.

Kalaman na Zhao, sun biyo bayan zargin da sakataren harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo ya yi a kwanakin baya, inda ya sake nanata wasu kalmomi marasa kyau game da manufofin kasar Sin a jihar Xinjiang ta kasar. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China