Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping zai ba da jawabi yayin bikin bude taron kiwon lafiyar kasa da kasa karo na 73
2020-05-18 16:27:52        cri
Yau Litinin, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar cewa, bisa gayyartar da babban sakataren hukumar kiwon lafiyar duniya ta WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gabatar da jawabi a yayin bikin bude taron kiwon lafiyar kasa da kasa karo na 73 da za a yi ta kafar bidiyo a yau Litinin 18 ga wannan wata. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China