Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
WHO: mutane 2,312,966 sun kamu da COVID-19 a wajen kasar Sin
2020-04-22 11:13:46        cri
Sabon rahoton da hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar game da cutar numfashi ta COVID-19 ya nuna cewa, mutane 2,312,966 aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a wajen kasar Sin.

Rahoton da hukumar ta saba fitarwa a kowa ce rana, ya nuna cewa, ya zuwa karfe 10 na safiyar jiya Talata agogon yankin tsakiyar Turai, akwai Karin mutane 82993 da aka tabbatar sun kamu da cutar cikin yini guda a wajen kasar Sin, kana akwai karin mutane 5109 da suka mutu sakamakon cutar a wajen kasar Sin. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China