Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yawan mutanen da suka kamu da COVID-19 a duniya ya kai fiye da miliyan 1.43
2020-04-10 13:30:15        cri

Alkaluman da hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta bayar na cewa, ya zuwa karfe 10 safiyar jiya Alhamsi agogon tsakiyar Turai, karin yawan mutanen da suka kamu da cutar numfashi ta COVID-19 a duniya ya kai 82837, idan an kwatanta da ranar 8 ga wata, hakan gaba daya yawan mutanen da suka kamu da cutar ya kai 1436198 a duniya, yawan mutanen da suka mutu a wannan rana ya karu da 6287, idan an kwatanta da na ranar 8 ga wata, inda yawansa ya kai 85522 gaba daya a duniya. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China