Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Karin biranen Sin na bude hanyoyin sufurin jiragen sama
2020-02-28 19:16:27        cri

Karin biranen Sin na bude hanyoyin zirga-zirgar sufurin jiragen sama, tun bayan dakatar da hakan a makwannin baya, a wani mataki na dakile yaduwar cutar numfashi ta COVID-19.

Yanzu haka dai kamfanonin jiragen sama, sun fara samar da hidimar sufuri, domin tabbatar da komawar jama'a wuraren ayyukan su, yayin da matakan kandagarki, da na dakile yaduwar cutar ke kara yin tasiri. (Saminu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China