Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#CIIE#Xi: Sin na kokarin tsara sabon tsarin bude kofa ga waje daga dukkan fannoni
2019-11-05 11:31:48        cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ba da jawabi a gun bikin bude taron CIIE karo na biyu da aka yi a yau Talata, inda ya bayyana cewa, yadda kasar Sin ta bude kofa ga waje ya shafi dukkan fannoni, kuma yanzu Sin na gaggauta tsara wani sabon tsari a wannan fannin.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China