Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
#China 70# Ya kamata mu bi jagoranci na JKS
2019-10-01 10:38:04        cri
Cikin bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar kasar Sin na yau, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana cewa, ya kamata mu bi jagoranci na Jam'iyyar Kwaminis ta Kasar Sin, da dukufa wajen bauta wa jama'ar kasa, da kuma kare tsarin gurguzu na musamman na kasar Sin domin neman ci gaba kasa.

Bugu da kari, ya kamata mu gudanar da ka'idoji da manufofin JKS yadda ya kamata, domin biyan bukatun jama'ar kasa na jin dadin zaman rayuwa, da kuma raya kasar Sin zuwa wani sabon matsayi. (Maryam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China