Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Abokanmu na Nigeria sun taya murnar ranar sauran kwanaki 100 shirya gasar wasannin Olympic na Beijing 2008-05-01
A ran 30 ga watan Afrilu, yayin da Sinawa suke kidaya kwanaki 100 da suka rage da gasar wasannin motsa jiki ta Olympics ta Beijing, abokanmu na kasar Najeriya sun kuma shirya bikin murnar ranar sauran kwanaki 100 da suka rage da gasar a birnin Ikko.
• Wurare daban daban na kasar Sin sun yi farin ciki da maraba da ranar da ta kai kwanaki 100 da suka rage don kira wasannin Olimpic na Beijing 2008-04-30
Yau ranar 3o ga watan Afril, kuma rana ce ta kwanaki 100 da suka rage don soma wasannin Olimpic na Beijing na shekarar 2008. Birnin Beijing da sauran birane na kasar Sin sun shirya aikace-aikacen murna ta hanyoyi daban daban, mutane sun yi farin ciki da maraba da zuwan wasannin Olimpic.
• An mika wutar yola ta wasannin Olimpic a birnin Phingyang 2008-04-29
Jama'a masu karantawa, a ranar 28 ga wannan wata da yamma (agogon wurin)an kammala mika wutar yola ta wasannin Olimpic na Beijing na shekarar 2008 a birnin Phingyang, hedkwatar kasar Korea ta Arewa. Wannan ne tasha ta 18 da aka mika wutar yola ta wasannin Olimpic na Beijing a kasashen ketare, kuma karo na farko ne da aka mika wutar yola a cikin Korea ta Arewa.