Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-10-22 15:12:17    
Idan mata masu ciki suna shan taba, to jarirai mata da suka haihu za su samu kiba

cri

A cikin shirinmu na yau, za mu yi muku wani bayani kan cewa, Idan mata masu ciki suna shan taba, to jarirai mata da suka haifa za su samu kiba.

A ran 23 ga watan Oktoba, masu ilmin kimiyya na kasar Australia sun bayar da sakamakon nazari na farko a duk duniya kan lafiyar jikin yara mata da iyayensu mata suke shan taba lokacin da suke da ciki, inda aka bayyana cewa, idan mata masu ciki suna shan taba, to zai haddasa mumunar illa ga lafiyar jariransu mata da suka haifu, har ma yaransu mata za su samu kiba fiye da kima da dai sauran matsaloli.


1 2 3 4 5