Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-27 16:56:12    
Ana himmantuwa wajen share fage ga gudanar da gasar sukuwar dawaki ta taron wasannin Olympic a yankin Hongkong

cri

Wasu mutane sun bayyana shakkun cewa ko za a kasa kula da gasar sukuwar dawaki ta taron wasannin Olympic na Beijing saboda akwai nisa ainun tsakanin Hong Kong da Beijng. Game da wannan dai, Mr. Lam ya tabbatar da cewa, ko a Hong kong ko a Beijing ko ma a sauran birane na babban yankin kasar kamar su birnin Shanghai da birnin Gwangzhou da dai sauransu, akwai mutane masu yawan gaske dake sha'awar samun labarin gudanar da gasar sukuwar dawaki a Hong Kong. Kazalika, irin wannan wasa na samun karbuwa sosai a kasashen Turai, da kasar Amurka da kuma kasar Australiya. Saboda haka ne muke kyautata zaton cewa akwai mutane da yawa da za su zo nan Hong Kong don kallon gasar kafin su wuce zuwa Beijing don ci gaba da kallon sauran wasanni masu ban sha'awa.( Sani Wang )


1 2 3