Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-07-19 19:19:25    
Sin tana kokarin tsugunar da jama'ar da bala'i ya shafa yadda ya kamata

cri

A lokacin da aka tabo magana a kan farfado da yankunan da bala'in ya shafa, malam Pang Chenmin, shugaban sashen yaki da bala'i na ma'aikatar kula da da harkokin jama'a ta kasar Sin, ya ce, a yanzu ma'aikatar kula da harkokin jama'a tana kokarin gudanar da ayyukan farfado da yankunan da bala'in ya shafa, ya ce,"muna kokarin kimantawa a wurare daban daban, misali, yaya za a yi don maido da wannan gida, kuma kudade nawa za a kashe? Kudaden da ake bukata wajen farfadowa, za mu yi shawarwari tare da ma'aikatar kudi, za mu ba da babban goyon baya ga ayyukan farfadowa."(Lubabatu)


1 2 3