Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-10-31 19:10:16    
Kasar Kenya tana maraba da masu yawon shakatawa na kasar Sin da hannu biyu-biyu

cri

Mr. Dzoro ya kuma yi wa gwamnatin kasar Sin godiya da babban yabo saboda har kullun tana sa kaimi da kuma goyon bayan jama'arta da su yi yawon shakatawa a kasashen Afirka. Ya kara da cewa, jama'ar Sin masu jaraba abokai ne na jama'ar Kenya. Saboda bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin kasashen Kenya da Sin lami lafiya, yawan masu yawon shakatawa na kasar Sin da suka zo kasar Kenya ziyara zai karu a ko wace shekara. Ya ce,(murya ta 5, Dzoro)

'Ina fatan masu yawon shakatawa na kasar Sin za su gane cewa, kasar Kenya tana maraba da su, kuma kai wa kasar Kenya ziyara koma gida ne a gare su.'


1  2  3