Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-03-05 16:51:30    
Rahoton da Wen Jiabao ya yi kan aikin gwamnati dangane da batun rayuwar jama'a

cri

Don raya kauyuka masu sabon salo, gwamnati za ta daidaita manufarta ta zuba jari, game da wannan, Mr Wen Jiabao ya bayyana cewa, ya kamata a yi niyyar daidaita manufar zuba jari, ya kamata a mayar da muhimmin aiki na zuba jari ga manyan ayyuka na kasa zuwa ga kauyuka, wannan ne muhimmin aiki na sauyawa.

Sa'annan kuma, Mr Wen Jiabao ya yi alkawarin kara zuba jarin kasa da yawansu ya kai kudin Amurka dolla biliyan 27 ko fiye a shekaru biyar masu zuwa , kuma ya gabatar da wani matakin da ba a taba gabatar da shi ba, ya ce, a duk kauyukan kasar Sin , za a aiwatar da harkokin ba da ilmi a fayu, wannan ne muhimmin aiki da za a yi a tarihin ba da ilmi a kasar Sin, tabbas ne zai ba da zurfaffen tasiri ga kara nagari na jama'ar kasar Sin.

Sa'anan kuma, Wen Jiabao ya gabatar da sauran batutuwa dangane da fannoni da yawa, wakilan da suka zo daga wurare daban daban na kasar Sin za su dudduba da kuma jefa kuri'u a kan rahoton nan.(Halima)


1  2  3