Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-04 09:16:57    
Mataimakin sakataren janar MDD ya nuna yabo ga reshen sojoji injiniyoyi na kasar Sin da ke a kasar Kongo Kinshasa

cri
Yayin da mataimakin sakataren janar MDD mai kula da ayyukan kiyaye zaman lafiya Alan Leroy yake ziyarar aiki a birnin Bukavu dake gabashin kasar Kongo Kinshasa a ran 2 ga wata, ya gana da shugaba mai ba da umurni na reshen sojojin injiniyoyi na 10 na kiyaye zaman lafiya na kasar Sin Zhou Pifeng, kana ya nuna yabo ga reshen sojoji injiniyoyi na kasar Sin da ya zama abin koyi ga sojojin kiyaye zaman lafiya.

Zhou Pifeng ya bayyana wa Mr Leroy yadda reshen sojoji injiniyoyin ke gudanar da aikinsu tun bayan da ya maye gurbin na 9 a watan Yuli, reshen sojoji injiniyoyi na 10 na kasar Sin ya ci jarrabawar binciken 2 da MDD ta yi masa, da kammala ayyukan sintiri 12, da gyara hanyoyin motoci da tsawonsu ya kai kilomita 78, da gina gadoji 6 da filaye da fadinsu ya kai muraba'in mita dubu 94.4.(Zainab)