Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-10-26 20:48:54    
Masu aikin sa kai na kasar Sin za su tashi zuwa kasar Saliyo

cri

A ran 26 ga wata, an labarta cewa, masu aikin sa kai 14 na kasar Sin za su tashi zuwa kasar Saliyo a ran 29 ga wata don fara aikin sa kai na tsawon shekara guda. Wannan ne karo na farko da kasar Sin ta tura masu aikin sa kai zuwa kasar Saliyo.

Aikin ba da agaji da wadannan masu aikin sa kai za su yi ya zama wani sashi na ayyukan ba da hidima da matasa masu aikin sa kai na kasar Sin suka yi a shekarar 2009. A cikin wadannan masu aikin sa kai, wanda ya fi yawan shekaru shi ne wani mai shekaru 43 da haihuwa, haka kuma, matashiya mafi karami yana da shekaru 21 da haihuwa. Za su ba da hidima ta fannonin koyar da Sinanci da wasan Kungfu na kasar Sin da ba da jiyya.(Lami)