Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-15 15:52:23    
Shugaban kasar Mali ya nuna babban yabo ga gasar wasannin Olympic ta Beijing

cri
A ran 14 ga wata a babban birnin kasar Mali Bamako, shugaban kasar Mali Amadou Toumani Toure ya nuna babban yabo ga gasar wasannin Olympic ta Beijing. Yana ganin cewa, bikin bude wasannin Olympic na Beijing shi ne bikin mafi kyau a tarihin wasannin Olympic.

Bayan da Mr. Toure ya halarci bikin bude wasannin Olympic na Beijing, sai ya gana da shugaban kasar Sin, daga baya kuma ya koma birnin Bamako a ran 14 ga wata. A lokacin da yake hira da jakadan kasar Sin dake kasar Mali Zhang Guoqing a filin jiragen sama, ya nuna babbar godiya ga bangaren Sin.

A ran 7 ga wata da sassafe, Mr. Toure ya iso birnin Beijing, ya halarci bikin bude wasannin Olympic da sauran bukukuwa.(Asabe)