Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-13 14:02:21    
Shugaban kasar Madagascar ya yaba bikin bude gasar Olympic ta Beijing

cri

Ran 12 ga wata, Mr. Ravalomanana shugaban kasar Madagascar ya yaba bkin bude gasar Olympic ta Beijing da cewa yana da kayatarwa sosai da sosai, kuma yana da salon musamman kwarai.

Mr. Rovalomanana ya koma gida a ran 12 ga wata bayan da ya halarci bikin bude gasar Olympic ta Beijing. A filin jirgin sama, ya gana da manema labaru, ya ce, bikin bude gasar Olymipc ta Beijing ya hada da fasahohin zamanni da al'adu, kuma ya nuna dogon tarihi da ala'dun gargajiya na kasar Sin. Wasannin Olympics na Beijing yana da inganci mai fasaha sosai, kuma dukkanmu muna iya ganin nasarorin da kasar Sin ta samu a idanunmu, ban da haka kuma, filaye da dakunan wasanni na Beijing suna da kyau sosai.

 

Mr. Ravalomanana ya ce, a karkashin jagorancin babban take na "duniya daya, buri daya", 'yan wasa na kasar Madagascar da 'yan wasa na sauran kasashe sun yi takara tare ba da nuna bambanci ba, wannan yana da kyakkyawan tasiri garesu..