Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-11 11:26:19    
Wasu shugabannin kasashen waje sun yabawa ayyukan shirya da bikin budewa na gasar Olympic ta Beijing

cri

Ran 10 ga wata, bi da bi ne wasu shugabannin kasashen waje sun nuna cewa, kasar Sin ta samun nasarar gudanar da ayyukan shirywa gasar Olympic ta Beijing sosai, kuma bikin budewa yana da kyau sosai.

Mr. Bush shugaban kasar Amurka ya gana da Mr. Xi Jinping mataimakin shugaban kasar Sin, ya ce, "bikin budewa yana da kwalciya sosai da sosai, kuma dukkan sassan wasan kwaikwayo suna da kyakkyawa sosai."

Mr. Muhammad Ali Abadi mataimakin shugaba kuma shugaban kungiyar wasan motsa jiki ta kasar Iran ya ce, an samun nasarar gudanar da ayyukan shirya gasar Olympic ta Beijing sosai, ba shakka za a rubuta gasar Olympic ta Beijing cikin tarihin wasannin Olympics.

Mr. Shimon Peres shugaban kasar Isra'ila ya ce, kasar Sin ta yi kokari sosai domin gudanar da gasar Olympic, dole ne kasar Sin za ta cimma nasara. Ya ce, bikin budewa yana da kyukkyawa sosai, kuma ba tare da aibi ba. Mr. Peres ya yabawa kauyen wasannin Olympics cewa, "yana da salon zamanin yau sosai, kuma da kyan gani sosai." Ban da haka kuma, ya nuna yabo ga bunkasuwar da kasar Sin ta samu a cikin shekarun baya.