Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-10 15:12:24    
Kasar Sin ta kafa tsarin ba da kudin tallafin karu ilmi a karo na farko

cri
A ran 10 ga wata, hedkwatar kwalejin Confucius ta samar da kudin kyauta na malamai na kasashen waje masu koyar da Sinanci ga mutane 1021 na kasashen waje, wannan ne karo na farkon da kasar Sin ta ba da taimako ga kasashen waje wajen horar da malamai masu koyar da Sinanci.

Bisa labarin da manema labaru suka samu, an ce, a cikin halin samun yawan mutanen da suke sha'awar koyon Sinanci, yawan malamai masu koyar da Sinanci da kasashen duniya suka bukata ya karu. Sabo da haka, hedkwatar kwalejin Confucius ta yanke shawarar kafa tsarin ba da kudin kyauta na malamai na kasashen waje masu koyar da Sinanci tun daga shekarar 2009 zuwa shekarar 2013, za ta samar da kudin kyauta ga mutanen kasashen waje da ke son koyar da Sinanci, kuma za ta ba da taimakonsu wajen koyon ilmin Sinanci a jami'o'i 50 mafi girma na kasar Sin.(Abubakar)