Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-10 10:16:55    
Shugaban kasar Sin Hu Jintao zai kai ziyara a kasashen Malaysia da Singapore kuma zai halarci taron koli na kungiyar APEC

cri
A ran 10 ga wata, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasashen Malaysia da Singapore don kai ziyarar aiki, kuma zai halarci taron koli ba a hukunce ba a karo na 17 na kungiyar hadin kan tattalin arziki na kasashen Asiya da tekun Pacific wato kungiyar APEC da za a yi da dare a Singapore.

Wadanda suke yi wa shugaba Hu Jintao rakiya sun hada da uwargidansa Liu Yongqing, da sakataren sakatariya na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar kwaminis ta Sin kuma darektan ofishin kwamitin tsakiya na Sin Ling Jihua, da kuma sakataren sakatariya na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar kwaminis ta Sin kuma direktan ofishin yin nazari kan manufofi na kwamitin tsakiya na kasar Sin Wang Huning da wakilin majalisar gudanarwa Daibingguo da dai sauransu.(Asabe)