Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-06 16:06:04    
An bude dandalin tattaunawa kan zaman lafiya da samun bunkasuwa a duniya don taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar rundunar sojojin jiragen sama ta kasar Sin

cri
A ran 6 ga wata da yamma, a birnin Beijing, an bude dandalin tattaunawa kan zaman lafiya da samun bunkasuwa a duniya don taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar rundunar sojojin jiragen sama ta kasar Sin.

Babban jigon dandalin shi ne " samun bunaksuwa da yin hangen nesa da yin hadin gwiwa", ana son yin binciken da yin mu'amala a kan bunkasuwar sojojin jiragen sama na karni na 21, don ci gaba da zurfafa fahimtar juna da kara yin hadin gwiwa a tsakanin sojojin jiragen sama na kasa da kasa, da yin hadin gwiwa wajen fuskantar kalubale da za a samu a karni na 21, da ba da gudumawa ga tabbatar da zaman lafiya da bunkasuwar duniya. shugabannin sojojin jiragen sama 24 da wakilan shugabannin sojojin jiragen sama 11 na kasashen 35 sun halarci taron.(Abubakar)