Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-02 09:49:37    
Kasar Sin ta riga ta ba da kulawa kan cutar murar A(H1N1)

cri

A ran 1 ga wata a nan birnin Beijing, mataimakin shugaban ofishin tinkarar halin ko ta kwana na hukumar kiwon lafiya ta Sin Mr Liang Wannian ya furta cewa, kawo yanzu dai, kasar Sin ta nuna kulawa kan cutar murar A(H1N1), kuma an riga an yi ayyukan rigakafi a karkashin jagorancin wasu kwararru

Ya zuwa ran 31 ga watan Octoba, yawan mutanen da suka kamu da cutar a larduna ko yankuna da birane 31 ya kai dubu 46 ko fiye, a cikinsu mutane 6 sun mutu.

Liang Wannian ya furta cewa, yanzu matasa ne suka fi kamuwa da cutar, amma halin da wadanda suka kamu da cutar suke ciki bai tsananta ba, hukumomin lafiya da na jiyya su ma suna yin shirya ta fuskar ma'aikata da kayayyaki da fasahohi a karkashin jagorancin wasu kwararru domin yin rigakafi da hana yaduwar cutar, ciki har da kafa tsarin taimakon juna tsakanin wurare da kuma birane da kauyuka da tsarin rarraba kayayyakin jiyya da makamatansu.(amina)