Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-10-01 10:38:27    
Shugaban Hu Jintao na kasar Sin ya yi jawabi a babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin

cri

Ran 1 ga watan Oktoba da karfe 10 na safe, sassa daban daban na birnin Beijing sun yi babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin a babban filin Tian'anmen. Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi jawabi a yayin taron.