Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-10-01 10:36:11    
Kasar Sin ta yi faretin soja don taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar

cri

A ran 1 ga wata da safe, kasar Sin ta yi bikin duba faretin soja don taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar. Rukunoni 14 da suka yi fareti da kafa da rukunoni 30 da suka nuna sabbin na'urorin makamai da kuma rukunoni 12 da suka yi fareti da jiragen sama na sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin sun ratsa filin Tian'anmen, Hu Jintao da sauran manyan jami'an gwamnatin Sin sun duba faretin da wadannan rukunoni suka yi.

Shugaban kasar Sin kuma shugaban kwamitin soja na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta Sin Hu Jintao ya shiga mota don duba rukunoni 44 na sojojin kasa da na teku da na jirgin sama da sojojin dake sarrafa makamai masu linzami da kuma dakarun sa kai.(Lami)