Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-10-01 10:16:22    
(Labari mai dumi)An fara duba faretin soja don taya murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin

cri

A ran 1 ga wata da safe a nan brinin Beijing, mutane daga sassa daban daban na zaman al'ummar kasar Sin sun fara yin fareti don taya murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin.

Yawan rukunonin da suka shiga faretin soja ya kai 56, za su nuna sabon sakamakon da Sin ta samu a fannin aikin soja.

Bayan bikin duba faretin soja, fararen hula daga sassa daban daban dubu 100 da motoci 60 masu launuka daban daban za su yi fareti a filin Tian'anmen.(Lami)