Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-30 11:09:33    
Yu Zhengsheng ya nuna cewa, bikin baje koli na duniya zai sa kaimi ga bunkasuwar tattalin arziki

cri

Direktan kwamitin gudanarwa na bikin baje koli na duniya da za a yi a Shang Hai Yu Zhengsheng ya shedawa 'yan jaridu cewa, a cikin halin matsalar kudi ta duniya, wannan bikin zai sa kaimi ga bunkasuwar tattalin arziki.


Yu Zhengsheng ya furta cewa, raya ayyukan yau da kullum kamar gina dakunan biki da ayyukan bikin kana da ayyukan ba da hidima da manyan gine-gine kamar sake gina hanyoyi, dukkansu suna da mihimmiyar ma'ana ga bunkasa tattalin arziki a wuri da kyautata rayuwar jama'a.


Ban da wannan kuma, Yu Zhengsheng ya kiyasta cewa, bikin zai bukaci hidimar sana'o'i fiye da 10, buga da kari mutane milliyan 70 za su zo nan don bude ido da cin abinci kana da saye kayayyaki, wannan zai samar da guraben aikin yi da yawa(amina)