Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-29 15:18:53    
Bikin baje-koli na Shanghai ya fara daukar masana'antu masu samar da abinci da abin sha a karo na biyu

cri

A ranar 28 ga wata, masu shirya bikin baje-koli na Shanghai na shekarar 2010 sun ba da labari cewa, sun fara daukar masana'antu masu samar da abinci da abin sha a karo na biyu.

Daukar masana'antu masu sayar da abinci ya jawo hankulan masu sayar da abin sha sosai. Fadin dakunan gidajen cin abinci da abin sha da aka dauka na wannan karo ya kai murabba'in mita dubu 40, kuma zai kai rabin dukkan gidajen cin abinci na bikin baje-koli na Shanghai, kuma sun hada da abinci na sayi-nan-ci-gida, da abinci na sayi-ka-tafi na Turawa da na Sinawa da dandalin cin abinci da dai makamantansu, kuma yawan gidajen cin abinci da za a dauka zai kai 62.(Bako)