Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-28 11:19:46    
An samu nasara wajen aikin meman masu halartar bikin baje koli na duniya a Shanghai a cikin halin matsalar kudi

cri

Hukuma mai kula da harkokin bikin baje koli na Shanghai ta nuna cewa, wannan biki shi ne biki mafi girma a tarihi, har yanzu ana yin aikin meman masu halartar bikin yadda yakamata, ya zuwa yanzu babu wanda ya samar da janyewa daga halartar bikin.Har zuwa ran 17 ga watan, kesashe da kungiyoyin duniya guda 234 sun tabbatar da halartar wannan bikin, yawan mahalarta da aka mena ya kai adadin da aka zata tun farko.

Za a yi wannan biki daga ran 1 ga watan Mayu zuwa ran 31 ga watan Octoba shekarar 2010.(amina)