Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-22 11:06:40    
Bikin baje koli na duniya na ShangHai zai shiga da masu sa kai dubu 170 a fili

cri

Kwamitin kula da shirya bikin baje koli na duniya na ShangHai da za a yi a shekarar 2010 ya sanar da cewa, tun daga ran daya ga watan Mayu na bana zai shigar da masu aikin sa kai daga gida da waje, wadanda yawansu zai kai dubu 170, kuma daga cikinsu masu yin aiki na kai tsaye a wannan biki za su kai dubu 70, sauransu za su yi aiki a waje da wannan wuri.

Wani jami'i mai kula da aikin sa kai a wannan biki ya bayyana cewa, za a yi aikin shigar da masu ayyukan sai kai daga gida da waje a fili daga ran daya ga watan Mayu zuwa ran 31 ga watan Disamba ta hanyar yin amfani da tashar internet ta bikin da sauran tashoshin internet.

Za a gama aikin ba da horo da fitar da sunayen masu ayyukan sa kai a karshen watan Maris na shekarar 2010.(amina)