Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-21 21:36:47    
An kaddamar da bikin bajen koli kan sana'ar motoci ta duniya a karo na 13 a birnin Shanghai

cri
A ranar 21 ga wata da dare, an kaddamar da bikin baje-koli kan sana'ar motoci na duniya a cibiyar baje-koli ta duniya da ke birnin Shanghai.

An kafa wannan bikin baje-koli kan sana'ar motoci na duniya na Shanghai a shekarar 1985, kuma bikin baje-koli kan sana'ar motoci na Shanghai ya kasance wani bikin duniya ne da aka dade ana yinsa wajen nune-nunen motoci a duniya. Babban taken bikin baje-koli na duniya na wannan gami shi ne "kimiyya da fasaha da sabon tunani." Ban da hamshakan kamfannonin kera motoci na duniya sun nuna fasahohinsu na zamani da sabbabin motocin da suka kera a wannan biki, masana'antu masu kera motoci na Sin su ma sun nuna motocinsu fiye da na da.

Game da masana'anatu masu kera motoci na duniya, sabo da tasirin da rikicin hada-hadar kudi na duniya ya kawo, kasuwar motoci ta Sin tana da muhimmanci sosai. Gwamnatin Sin ta gabatar da shirin kyautata da farfado da sana'ar motoci, inda aka yi shirin sayar da motocin da aka kera a Sin da yawansu ya kai fiye da miliyan 10.(Bako)