Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-01 21:42:15    
Ganawa a tsakanin shugabannin kasashen Sin da Amurka

cri
Ran 1 ga wata a birnin London, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Amurka Mr. Barack Obama. Wannan ita ce ganawa a karo na farko tsakaninsu bayan da Mr. Obama ya hau mulkin kasar Amurka a watan Janairu na shekarar da muke ciki.

Bisa labarin da muka samu, an ce, shugabannin kasashen biyu sun yi musayar ra'ayoyi ne kan huldar da ke tsakanin kasashen biyu da yadda za a iya tinkarar matsalar hada-hadar kudi ta duniya da sauran mayan batutuwan duniya da yankuna da ke jawon hankalinsu. [Musa Guo]