Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-08 17:25:07    
An yi jawabai a cikakken zaman taro na karo na uku na taron shekara-shekara na majalisar CPPCC

cri

Yanzu ana yin taron shekara-shekara na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC a nan birnin Beijing, a ran 8 ga wata da safe, an yi jawabai a cikakken zaman taro na karo na uku. Mr. Jia Qinglin shugaban majalisar CPPCC ya halarci taron.

A cikin jawaban da aka yi, Mr. Zhao Qizheng da sauran wakilai 15 na majalisar CPPCC sun bayar da ra'ayyi da shawarwari wajen sa kaimi ga samar da guraban aikin yi da kafa sabbin masana'antu, da sa kaimi ga bunkasuwar ba da ilmi a jami'o'i yadda ya kamata, da tabbatar da samar da ingantaccen abinci. [Musa Guo]