Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-06 16:46:16    
Gwamnatin Sin ta gabatar da shirin sa kaimi ga farfado da tattalin arziki na Yuan biliyan 4000

cri

A ran 6 ga wata, direktan kwamitin kula da bunkasuwa da yin kwaskwarima na kasar Sin Zhang Ping ya jaddada cewa, gwamantin Sin za ta gudanar da shirin sa kaimi ga farfado da tattalin arziki na kudin Sin Yuan biliyan 4000, inda aka nuna adawa ga aikin sake ginawa, da dora muhimmanci kan zaman rayuwar jama'a da manoma da aikin noma da kauyuka da ayyukan yau da kullum.

Zhang Ping ya bayyana a taron maneman labaru da aka yi a wannan rana cewa, a cikin shirin sa kaimi ga farfado da tattalin arziki na Yuan biliyan 4000, gwamnatin tsakiya za ta saka Yuan biliyan 1180 yayin da take kokarin sa kaimi ga kananan hukumomin kasar da kuma kungiyoyin jama'a don su zuba sauran adadin kudade.

Ministan kudi na kasar Sin Xie Xuren ya bayyana a wannan rana cewa, gwamnatin tsakiya za ta shirya zuba jari Yuan biliyan 900 a fannonin gina manyan ayyukan sha'anin noma da na zaman rayuwa na kauyuka da kuma sake ginawa bayan girgizar kasa.(Zainab)