Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-04 16:27:21    
Majalisar wakilan jama'ar kasar Sin za ta yi bincike kan jarin Yuan biliyan 4000 da za a zuba da kuma sa ido kan wannan

cri
A ran 4 ga wata, taro na biyu na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a karo na 11 ya kira taron maneman labaru na farko, inda kakakin taron Li Zhaoxing ya bayyana cewa, majalisar wakilan jama'ar kasar Sin za ta yi bincike kan jarin Yuan biliyan 4000 da za a zuba da kuma sa ido kan wannan don magance sake ginawa da zuba jari ga ayyukan tsohon yayi.

A karshen shekarar bara, gwamnatin Sin ta gabatar da shirin sa kaimi ga tattalin arziki na kudin Sin Yuan biliyan 4000. Yayin da Li Zhaoxing yake amsa tambayoyi daga 'yan jarida, ya bayyana cewa, an bukaci a saka jarin da gwamnatin tsakiya ta shirya zubawa a cikin kasafin kudi na tsakiya na shekarar nan, kuma a mika wani rahoto game da wannan ga majalisar wakilan jama'ar kasar Sin domin ta zartas da shi.(Zainab)